Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:BBCHausa Verticals

Category page

BBC Hausa Verticals

Articles and sentences translated by BBC Hausa. [1]. Using http://regexr.com (/\w+/g | [[$&]]), one can easily make each word [[linkable]]. This will show you words that have been defined (in blue) and words that are missing pages/definitions.

Why do we bother wearing clothes at all? <> Shin kun san dalilin da ya sa mutane ke sanya tufafi?

  1. We did not invent clothes simply to stay warm | Clothes are not a necessity for everyone, so why do we bother wearing clothes at all? [2] <> Shin kun san dalilin da ya sa mutane ke sanya tufafi? [3]
  2. Stephen Gough likes to be naked; [4] <> Stephen Gough na sha'awar zaman zindir: [5]

Garlic Breath

  1. a pungent scent still lingers on the breath and even in the sweat. [6] <> warin tafarnuwar yana nan a gumin mutum da ma numfashinsa. [7] = warin ta zai ta fita a numfashi, har ma da gumi. [8]


  1. In 1936, doctors reported in the Journal of the American Medical Association [9] <>
  2. A shekarar 1936 likitoci sun wallafa a mujallar kungiyar likitoci ta Amurka, (Journal of the American Medical Association), [10] =
  3. A shekarar 1936, likitoci sun ruwaito a cikin Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (AMA), [11]


  1. The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves,
  2. Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke a ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba,
  3. To abin da ya sa ake jin warin tafarnuwa daga jikin wadanda ba su taunata ba,
    The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves, <> Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke auku ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba,= To abin da ya sa warin tafarnuwa ke gudana daga jikin wadanda ba su taunata ba,

Pages in category "BBCHausa Verticals"

The following 121 pages are in this category, out of 121 total.

B