Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:BBCHausa Verticals

Category page

BBC Hausa Verticals

Articles and sentences translated by BBC Hausa. [1]. Using http://regexr.com (/\w+/g | [[$&]]), one can easily make each word [[linkable]]. This will show you words that have been defined (in blue) and words that are missing pages/definitions.

Kun san illar rashin bacci <> How long can we stay awake

Kun san illar rashin bacci? [2] How long can we stay awake [3]
[[Template:AUTOINCREMENT]] Za mu iya bijirewa duk wani abu da zai iya saka mu bacci na dan wani lokaci, We can fight off the sandman for a while,
[[Template:AUTOINCREMENT]] to amma fa idan tafiya ta yi tafiya, but after a certain point,
[[Template:AUTOINCREMENT]] rashin baccin na iya haifar da dan karamin tabin hankali - A wani lokaci ma har ya kai ga mutuwa. Kamar yadda Adam Hadhazy ya gano mana. sleeplessness leads to temporary madness andjust maybedeath, discovers Adam Hadhazy.
[[Template:AUTOINCREMENT]] Akwai mamaki a kan yadda muke gudanar da rayuwar mu. It's surprising how we spend our lives.
[[Template:AUTOINCREMENT]] Idan ka kai shekaru 78 a duniya, wani lissafi na cewa za ka shafe shekara tara kana kallon talabijin, Reach your 78th birthday and according to some back-of-the-envelope calculations, you will have spent nine of those years watching television,
[[Template:AUTOINCREMENT]] za ka shafe shekara hudu kana tukin mota, four years driving a car,
[[Template:AUTOINCREMENT]] kwanaki 92 kuma ka na ban ɗaki, 92 days on the toilet,
[[Template:AUTOINCREMENT]] sannan za ka shafe kwanaki 48 kana jima'i. and 48 days having sex.
[[Template:AUTOINCREMENT]] To sai dai idan ana maganar abubuwan da ke ɗaukar lokaci, But when it comes to time-consuming activities,
[[Template:AUTOINCREMENT]] to akwai abin da ya sha gaba duk waɗannan. there’s one that sits head and shoulders above them all.
[[Template:AUTOINCREMENT]] Idan ka kai shekaru 78, akalla za ka shafe shekara 25 kana bacci. Live to 78, and you may have spent around 25 years asleep.

Tambayar da ta gagari kimiyya? Me ya sa muke hamma? <> One of science's most baffling questions Why we yawn

Tambayar da ta gagari kimiyya? Me ya sa muke hamma? [4] How long can we stay awake [5]
[[Template:AUTOINCREMENT]]

Why do we bother wearing clothes at all? <> Shin kun san dalilin da ya sa mutane ke sanya tufafi?

  1. We did not invent clothes simply to stay warm | Clothes are not a necessity for everyone, so why do we bother wearing clothes at all? [6] <> Shin kun san dalilin da ya sa mutane ke sanya tufafi? [7]
  2. Stephen Gough likes to be naked; [8] <> Stephen Gough na sha'awar zaman zindir: [9]

Garlic Breath

  1. a pungent scent still lingers on the breath and even in the sweat. [10] <> warin tafarnuwar yana nan a gumin mutum da ma numfashinsa. [11] = warin ta zai ta fita a numfashi, har ma da gumi. [12]


  1. In 1936, doctors reported in the Journal of the American Medical Association [13] <>
  2. A shekarar 1936 likitoci sun wallafa a mujallar kungiyar likitoci ta Amurka, (Journal of the American Medical Association), [14] =
  3. A shekarar 1936, likitoci sun ruwaito a cikin Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (AMA), [15]


  1. The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves,
  2. Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke a ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba,
  3. To abin da ya sa ake jin warin tafarnuwa daga jikin wadanda ba su taunata ba,
    The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves, <> Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke auku ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba,= To abin da ya sa warin tafarnuwa ke gudana daga jikin wadanda ba su taunata ba,

Pages in category "BBCHausa Verticals"

The following 122 pages are in this category, out of 122 total.

B